Tsakar Gida

Tsakar Gida Tsakar Gida

 • 100
 • 106
Tsakar Gida tasha ce da zata dinga kawo muku labarai daga masana'antar kannywood, dama sauran abubuwan mamaki dake faruwa a ciki da wajen Nigeria, Abubuwan dariya, da na nishadi, al'amuran ilimi, da makaloli na fahimtar da juna.
Kana da damar fadin ra'ayinka domin Tsakar Gida gurine da zaka sake ba tare da an tsangwameka ba danna subscribe don ka zama ko ki zama cikakke ko cikakkiyar yar' Tsakar Gida
Na gode.

فيديو

3:06Jarumi ty Shaba jarumi na farko da ya Fara fita zanga zanga bayan mawakan Arewa
2:01Yadda mawaki Dj Ab ya jagoranci zanga zanga jiya a Kaduna
Yadda mawaki Dj Ab ya jagoranci zanga zanga jiya a Kadunaعدد المشاهدات 6 ألفأيام قبل
2:29Innalillahi wa Inna ilaihirraji'un Wani Sahibin jaruma Amal Umar yayi mutuwar bazata
2:08Kyawawan Hotunan Jarumi Ibrahim Mai Shunku da babbar 'yar sa Amal
Kyawawan Hotunan Jarumi Ibrahim Mai Shunku da babbar 'yar sa Amalعدد المشاهدات 48 ألف4 أيام قبل
2:01Yadda Adam A Zango ya bada umarnin wakar film din Alfahari na tare da Fati shu'uma
2:21Hotunan Ummi Rahab na da Na yanzu Yar karamar yarinyar da ta fito a film din Ummi
3:12Jarumi Zahraddeen Sani ya kalubalanci mawakan kudu kan zanga zangar adawa da sars
2:11Salon da wani matashi yayi don bayyana soyayyar sa ga Jaruma AishatulHumaira
Salon da wani matashi yayi don bayyana soyayyar sa ga Jaruma AishatulHumairaعدد المشاهدات 7 ألف6 أيام قبل
2:13Murnar cika shekaru biyu da auren Ado Gwanja da matar sa Maimunatu
Murnar cika shekaru biyu da auren Ado Gwanja da matar sa Maimunatuعدد المشاهدات 43 ألف6 أيام قبل
1:41MashaAllah 'yar Jaruma Zainab raga ta cika shekaru 8 da haihuwa
MashaAllah 'yar Jaruma Zainab raga ta cika shekaru 8 da haihuwaعدد المشاهدات 15 ألف7 أيام قبل
2:23Daga gurin daukar Shirin film din Alfahari na daga kamfanin Prince Zango
Daga gurin daukar Shirin film din Alfahari na daga kamfanin Prince Zangoعدد المشاهدات 22 ألف7 أيام قبل
2:05Ameera babbar 'yar Jaruma Umma Shehu ta cika shekaru 17 da haihuwa
Ameera babbar 'yar Jaruma Umma Shehu ta cika shekaru 17 da haihuwaعدد المشاهدات 36 ألف8 أيام قبل
2:21Yadda jaruman Kannywood da mawaka suka gwangwaje a bikin producer Yunusa Mu'azu
1:32Innalillahi wa Inna ilaihirraji'un An kashe Dan'uwa Yakubu Muhd a Bauchi
Innalillahi wa Inna ilaihirraji'un An kashe Dan'uwa Yakubu Muhd a Bauchiعدد المشاهدات 27 ألف10 أيام قبل
5:19Jaruma Maryam KK tayiwa Adam a Zango irin abin da matar sa tayi masa
Jaruma Maryam KK tayiwa Adam a Zango irin abin da matar sa tayi masaعدد المشاهدات 21 ألف10 أيام قبل
2:35Laila Ali Uthman tayi wani abin Alkhairi da ya bawa mutane mamaki
Laila Ali Uthman tayi wani abin Alkhairi da ya bawa mutane mamakiعدد المشاهدات 20 ألف11 أيام قبل
4:51Matan bariki new song Sa'eed Nagudu Ft Zainab Sambisa
Matan bariki new song Sa'eed Nagudu Ft Zainab Sambisaعدد المشاهدات 4.3 ألف11 أيام قبل
1:57Hadiza Gabon tana murnar cikar 'yarta shekara bakwai 7 da haihuwa
Hadiza Gabon tana murnar cikar 'yarta shekara bakwai 7 da haihuwaعدد المشاهدات 29 ألف12 أيام قبل
5:29Young ustax ya yi ragaraga ga yayan manya masu shigar banza a bikin su
Young ustax ya yi ragaraga ga yayan manya masu shigar banza a bikin suعدد المشاهدات 11 ألف13 أيام قبل
1:31Gini ya fadowa jarumi Bello Muhd Bello a 'kafa Yana bukatar addu'a
Gini ya fadowa jarumi Bello Muhd Bello a 'kafa Yana bukatar addu'aعدد المشاهدات 20 ألف14 أيام قبل
3:15An kama matar da ta kashe yayan ta a kano, tana da Aljanu inji mahaifiyar ta
An kama matar da ta kashe yayan ta a kano, tana da Aljanu inji mahaifiyar taعدد المشاهدات 30 ألف15 أيام قبل
2:13Hafsat Idris ta bayyana hotuna manyan yayan ta da bata fiya bayyana su ga duniya ba
2:32Ke nake so Sabon Shiri da zai dinga zuwar muku a tashar Rahama 24 tv
Ke nake so Sabon Shiri da zai dinga zuwar muku a tashar Rahama 24 tvعدد المشاهدات 6 ألف16 أيام قبل
3:22Hamisu breaker yayi bayani akan rayuwar Amina
Hamisu breaker yayi bayani akan rayuwar Aminaعدد المشاهدات 16 ألف16 أيام قبل
2:57Wata mata ta yiwa yayan ta biyu yankan rago saboda an mata kishiya a kano
Wata mata ta yiwa yayan ta biyu yankan rago saboda an mata kishiya a kanoعدد المشاهدات 31 ألف16 أيام قبل
3:06Hotunan auren Aliyu 'dan Atiku Abubakar da Fatima 'yar Nuhu Ribado
Hotunan auren Aliyu 'dan Atiku Abubakar da Fatima 'yar Nuhu Ribadoعدد المشاهدات 19 ألف17 أيام قبل
2:08Wani videon Fatima Ali Nuhu tana tikar rawa ya dauki hankula
Wani videon Fatima Ali Nuhu tana tikar rawa ya dauki hankulaعدد المشاهدات 126 ألف17 أيام قبل
1:52Taken Nigeria daga bakin Mama Daso Ikon Allah a ranar Independence | Tsakar Gida
3:43Murnar samun yancin Nigeria daga gidan Sarki Ali Nuhu da Jama'ar sa | Tsakar Gida
2:15Jaruma Kannywood sun Fara shagalin Murnar samun yancin Nigeria | Tsakar Gida
Jaruma Kannywood sun Fara shagalin Murnar samun yancin Nigeria | Tsakar Gidaعدد المشاهدات 64 ألف20 أيام قبل
5:12Mu leka cikin kayataccen gidan Naziru Sarkin waka kuga Aljannar duniya
Mu leka cikin kayataccen gidan Naziru Sarkin waka kuga Aljannar duniyaعدد المشاهدات 31 ألف20 أيام قبل
2:39Yadda Hafsat Idris ta hada gagarumin shagali na Murnar damun sabon gidan ta
Yadda Hafsat Idris ta hada gagarumin shagali na Murnar damun sabon gidan taعدد المشاهدات 45 ألف21 أيام قبل
2:03Yadda Naziru Sarkin waka ya chashe a bikin Hadimin Shugaban Buhari Bashir Ahmad
Yadda Naziru Sarkin waka ya chashe a bikin Hadimin Shugaban Buhari Bashir Ahmadعدد المشاهدات 24 ألف21 أيام قبل
2:14Hafsat Idris ta shiga jerin matan Kannywood da sukayi gidan kansu a harkar film
Hafsat Idris ta shiga jerin matan Kannywood da sukayi gidan kansu a harkar filmعدد المشاهدات 39 ألف22 أيام قبل
2:16Wakar Jaruma ta Hamisu breaker ta sake kafa wani tarihi a duniyar wakokin hausa
Wakar Jaruma ta Hamisu breaker ta sake kafa wani tarihi a duniyar wakokin hausaعدد المشاهدات 14 ألف22 أيام قبل
3:02Kyawawan 'ya'yan mawaki Ali Jita suna rerawa mahaifin su waqa masha'Allah
Kyawawan 'ya'yan mawaki Ali Jita suna rerawa mahaifin su waqa masha'Allahعدد المشاهدات 43 ألف22 أيام قبل
3:10Shagalin bikin Hadimin Shugaban 'kasa Buhari Bashir Ahmad da Amaryar sa Na'ima
Shagalin bikin Hadimin Shugaban 'kasa Buhari Bashir Ahmad da Amaryar sa Na'imaعدد المشاهدات 17 ألف23 أيام قبل
1:00Wa na Kama sabon Shiri daga kamfanin Dogo Multimedia concept
Wa na Kama sabon Shiri daga kamfanin Dogo Multimedia conceptعدد المشاهدات 10 ألف24 أيام قبل
3:40Yadda Nura M Inuwa ya tunzura masoyan sa da dango uku kachal na wa'ka
Yadda Nura M Inuwa ya tunzura masoyan sa da dango uku kachal na wa'kaعدد المشاهدات 17 ألف25 أيام قبل
3:19Miji da Mata sabon Shiri da zai dinga zuwar muku a tashar Brothers tv entertainment
2:18Mawakan da Suka Fara samun sakon motocin su daga bikin biloniya Dan chana
Mawakan da Suka Fara samun sakon motocin su daga bikin biloniya Dan chanaعدد المشاهدات 17 ألف28 أيام قبل
2:09Wani Sabon Salo daga Jaruma Zulaihat Zee pretty Abin mamaki baya qarewa a Kannywood
2:14Jayayya tsakanin Hadiza Gabon da mabiyan ta kan ramewar da ta danyi
Jayayya tsakanin Hadiza Gabon da mabiyan ta kan ramewar da ta danyiعدد المشاهدات 28 ألف28 أيام قبل
2:43Ana cigiwar wata budurwa da ta bar gida da niyyar zuwa ganin wasu mawakan kannywood
1:03:26Yadda aka gudanar da jana'izar Sarkin Zazzau Alhaji Shehu Idris a Zaria
Yadda aka gudanar da jana'izar Sarkin Zazzau Alhaji Shehu Idris a Zariaعدد المشاهدات 24 ألفأشهر قبل
2:06Yadda aka dakko gawar Sarkin Zazzau daga Kaduna zuwa Zaria
Yadda aka dakko gawar Sarkin Zazzau daga Kaduna zuwa Zariaعدد المشاهدات 41 ألفأشهر قبل
2:33Batun bawa Naziru Sarkin waka mota karamar magana tana Shirin zama babba
Batun bawa Naziru Sarkin waka mota karamar magana tana Shirin zama babbaعدد المشاهدات 34 ألفأشهر قبل

تعليقات

 • Masha Allah

 • Kuma hakamma yayi tsadar auren yawanci ita take kawo zinace zinace allah yakeuta

 • hahahaha.... nashehu dangaskiya akayiku ai batsadar auranbane matsalar rike auran shene babbar matsala yakama kuyi zanzanr neman bafita akan matsalolin zamantakewa bana tsadar aureba

 • Gsky buku kyauta ba

 • Hmmmm! Toh daga yau ku dinga yi wa matanku kayan daki, na kitchen da duk abunda zata yi amfani da shi a gida ku. Idan mace baa kawo ta da kayan gara ba kun rinka mata gore kinan amma kuna ciwa babu na gani ina so mtwsssss.

 • 😍

 • Kajifa Wani son zuciya wajan mlm bahaushe to kuzo Saudia Kuga yanda ake mutunta Mata dagake Sai kayan jikinki Zaki gidan miji Ga sadaki me daraja Kuna kwanta uba yayiwa yarinya kayan daki Dana kicin Amma lefe yatsaya maku Arai abinda Dashi ake kai amarya ba wai ubanta ne yake rikewaba Amma Sai Wani ihun banza kukeyi to kyauta kukeso abaku yar

 • 😭😭💔🤲

 • 🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣

 • Tirkashi Allah yakyauta

 • Bai kamata bah km ba. A hulakanta Dan adam humm

 • 😭😭😭

 • 😭😭😭

 • Abu dae yazama hauka

 • ❤️❤️❤️❤️

 • We r really appreciate we Adamawa people ,may Allah reward u with good deed ty shaba🙏🏻

 • A hakan ma baku daukan mata da daraja bare an soke lefe sai kunyi shi ehe🤓

 • Kuzo kuga yanda ake auran mace da daraja amma mazan Nigeria a buluss kuke auran mu hakan ma sai kunyi korafi akayan da bai kai ya kawoba🤔😕

 • Rahin sani yafi dareduhu Allah yaganar damu🇱🇾👨‍💻

 • لا حول ولا قوة الا بالله اللهم أنصر الاسلام والمسلمين اللهم أحفظ بلادنا

 • Ahaka yakamata,dama musulinchi yace ayi aure babu lefe???

 • Munagoyon baya

 • Arewa kamashi zasuyi ai

 • Haukan banza yanzu sosuke sudauki mata a sadaka

 • Wnnn zanga zanga sukeyi kokuma wasan waka Allah dae Yakyauta

 • Allah ka kawo Mana dauki #securenorth

 • Ubangiji gamu gareka ka zama gatanmu ya Allah 😭😭😭💔

 • Ni Don takaici ma na rasa me zance

 • hhh

 • Ya Allah astagfirillah azeem

 • Allah Astagfirillah wa'atubu illaih

 • Hahaha Allah meee iko

 • Masha allah tabarakallah mudai sai dai muce allah yaba mazajan mata nagari matan kuma allah yabasu maza nagari

 • OK Allah

 • 😂😂😂😂😄

 • 😅😅😅😅😅

 • Dalefe ma maza basa iyarike mace i ina kuma ace ansoke zawarawa zasu kara yawa wanna dai ba mafita bace

 • Allah sarki dama kowa irin kane ka huta addu'a itace mafita Allah kayi mana magani amen

 • Allah yasa karkiyi halin babanki

 • Allah sarki 😭😭😭😭

 • Innnalahi wainna ilaihi rajuun allah ka kawo mana sauki amin

 • 😂😂

 • 🤲🤲☝️🇬🇭

 • Allah sarki arewa allah ka kawomana dauki 🇳🇬😭🤲🏻

 • 😂😂😂Duniya ta musu dadi

 • Ya Allah gaon mein nsui ya Allah Khan amrish apni nagari 🤲🤲🤲😭😭😭

 • hhh

 • I Sai kuzo kaduna ba ruwan yan kaduna da nagani inaso addini kawai muke bukata Adua ta Allah ya sa asoke maku a garin ku

 • Masha Allah

 • Allah mai iko

 • Ya Allah ka bada zaman lafiya a nigeria 🇳🇬😭😭ya Allah ya Allah ya tabbatar da gaskiya a nigeria 😪😪😫😓😓

 • YADDA ZAKA GYARA VIDEON KA YAYI KYAU KO KA GYARASHI YA KOMA HD DA SAURANSU ar-one.info/down/p4G2nst2eKmV0pk/fydyw.html

 • Allah shi kawomana karshen wnnn matsalar da mike ciki albarkar fiyayyen halitta (s.a.w) amin

 • Allah ya temaka

 • Allah ya kawo mana dauki a kasar mu kasar iyayen mu nigeria i really miss 9ja

 • 😭😭😭😭😭😭😭😭

 • 😭😭

 • Inda ranka kasha kallo

 • Daga baya Kenan an baro daga tun daga surhé , ALLAH maganin mutum dama......

 • Inda ranka kasha kallo😂😂😂

 • Masha allah allah kawo miji nagari

 • اللهم احفظ بلادنا نيجيريا 😔🤲

 • 🤩🤣

 • Duk mulki buhari yaja wanan

 • Ikon Allah 🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣

 • 😂😂😂😂😛😛😛😛

 • Hmmmm kozo kasashen larabawa kuga yadda ake Auren mace da daraja Yanzu haka ina Dubai shekarata biyu kenan a Dubai wllh sai abawa mace sadaki sama da millions 5 kuma ango shi zaimata komai na daki da kitchen ga Daham da zaka bata Mu yan Nigeria wllh maza asauki suke Aurarmu😣

  • @Ehdhhd Hx wllh da farko da nazo naga yadda suke aure saida hakan yaban mamaki🤔 Na tambaye kawayena Na saudiya sukace hmm samma da hakama sunayi 😭nace ashe mu yan matan Nigeria sadaka ake badamu🙌

  • @Soumaya Adamou wllh sister babu abunda iyaye zasu saya na danki ko kitchen komai shizaiyi ga zunzurutun sadaki da yabayar da Daham kedai bari kawai sister 🙏Allah ya kawo wa kasarmu Nigeria cigaba Amin

  • Oh Allah ko ina sunacigaba amma su kuma kan kudi naganin inson shine basuson 🤔 toh ita kadan za akaimusu babu komi sai suyi komi da daki amarya kamar yanda iyaye keyi

  • hakani dan uwan

  • Wllh kuwa, ko a musulunci ai namiji shine zewa mace komi ba iyayenta ba, amma sunzo akan wani kudin nagani inason d befi 50k zuwa 100k suke bata lkcinsu wajen zanga-zanga mtswwwww abn rashin aikin yi baya qarewa

 • Ai gwanda da kuka kace Sokoto dama ba Yan kasa bane 😠😠😠

 • Wai haka ake zanga zanga' ni wllhy na dauka show ya fita ma 😂😂

 • Da gaskiyar su 😁

 • Ikon allah Sai kallu 😂😂😂😂😂

 • Allah yajikansa

 • Allah ya taimaka

 • لاحول ولاقوة الا بالله العلي العظيم.